<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><author>French, unknown</author>
<hymn_number>131</hymn_number>
<title>Ka Zo, Ka Zo Immanuel LW131</title>
<lyrics>[V1]
 1) Ka zo, Ka zo Immanuel
 Ka fanshi ƴaƴan Isra'ila.
 Da ka fashe su daga bauta
 Ka shirya musu yankin ƙasa ma

[V2]
 KORUS
 Murna! Murna! Yi murna, dukanku !
 Ga Allahnku, ya zo ya cece ku.

[V3]
 2) Ka zo, ka zo, Immanuel
 Ka kafa sabon Isra'ila
 Da muna cikin bautar Shaiɗan,
 Amma ka zo, ka tsinke sarƙoƙi
 Korus

[V4]
 3) Ka zo, ka zo, Immanuel
 Ka tara ƴaƴan Isra'ila
 Mu muna zama da shirinmu
 Har ran da za ka zo ka ɗauke mu

[V5]
 Korus
 Murna! Murna! Yi murna, dukanku !
 Ga Allahnku, zai zo ya fyauce mu.</lyrics>
</song>